Jihar Bauchi
Wani miji ya kashe wanda ake zargi da kwarto bayan lakada masa duka kan zuwa gidan shi cikin dare. Yan sanda sun ceto wasu mutanen da aka sace a Bauchi.
Jam'iyyar APC ta kara yawan sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanata Samaila Dahuwa Kaila ya koma jam'iyyar APC bayan ya yi murabus daga PDP.
Wani kusa a jam'iyyar APC mai mulki, Khamis Darazo, ya nuna damuwa.kan yiwuwar ficewar tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami daga jam'iyyar.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya bada tabbacin cewa ba zai raba gari da jam'iyyar ba.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya nuna damuwarsa kan sauya shekar da wasu ke yi daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce ya damu matuka sosai.
Sojoji sun harbe dan sanda a Bauchi yayin sintiri, inda Ukasha Muhammed ya mutu. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike, ta kuma kama sojojin da ake zargi.
Matashiya Maryam Sanda da aka daure bayan tuhumarta da kisan mijinta a shekarar 2020 ta samu shiga cikin wadanda Shugaba Bola Tinubu ya yi wa afuwa.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya ce tsoro da rashin kwarin gwiwa ne kadai zai aa mutum ya bar jam'iyyar PDP, ya ce taron da aka shirya aIbadan na nan daram.
Sanatan da ke wakiltar Bauchi ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya, Samaila Dahuwa Kaila, ya fice daga jam'iyyar PDP. Ya godewa jam'iyyar kan damar da ta ba shi.
Jihar Bauchi
Samu kari