Jihar Bauchi
Masu garkuwa da mutane sun kai hari a Toro, Bauchi, inda suka kashe dan agajin Izalah, Alhaji Muhammad Bakoshi, sannan suka sace matarsa da ‘yarsa mai shekara biyar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sanda kwanton bauna a jihar Bauchi. 'Yan bindigan sun hallaka wasu daga cikin jami'an 'yan sandan.
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewa ta yanke shawarar kirkiro sababbin masarautu ne domin kusantar da harkokin mulki da ayyukan ci gaba ga al'umma.
Naziru Tahir Usman, dan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana shirinsa na neman zama gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027, ya ce ya nemi izinin Annabi SAW.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Bauchi, Dr. Ahmad Adamu Mu'azu ta riga mu gidan gaskiya bayan ta sha fama da jinya.
Gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya rattaba hannu kan dojar kafa sababbin kananan hukumomi 29, an tura sunayensu ga Majalisar Tarayya don amincewa.
Gwamnatin Bauchi ta amince da nadin Birgediya Janar Marcus Kokko Yake (mai ritaya) a matsayin Sarkin Zaar (Gung-Zaar) na farko a tarihi, mutane sun ce ba su so.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammed ya bayyana cewa sun gaji sarautar Duguri iyaye da kakani yayin martani kan masu suka kan nada dan uwansa Sarki.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Dahiru Bauchi ya mika godiyarsa ga Shugaban Kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune saboda karrama alfarmar da ya roka.
Jihar Bauchi
Samu kari