Atiku Abubakar
Wasu masu amfani da shafukan sada zumunta sun fara yada bidiyo mawaki Dauda Kahuta Rarara da cewa ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, amma an gano ba shi ba ne.
Cikin masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP, Dakta Tom Fredfish ya bukaci manyan jam'iyyar irinsu Atiku Abubakar su saka baki wajen sasanta Fubara da Wike.
Kungiyar matasa masu goyon bayan Atiku, NYFA, ta ce tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar zai kawo sauyi ga al’ummar kasar idan ya zama shugaban kasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya magantu kan karuwar sace-sacen yan Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan sace wasu yan jarida biyu a Kaduna.
Tsohon jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Salihu Lukman, ya bukaci manyan jagororin adawa a Najeriya su yi hadaka domin kayar da Tinubu a zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki rundunar 'yan sandan Najeriya kan cin zarafin 'yan Najeriya da kin bin umarnin kotu da take hakkin jama'a.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ce kwata-kwata bai bukatar kasancewa mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027 da ke tafe kamar yadda ake yadawa
Tun bayan kai ziyara ga Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina ake zargin Atiku Abubakar da shirya manakisar kwace mulkin Bola Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana alhini kan harin kunar bakin wake da wata mace ta kai, da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 18
Atiku Abubakar
Samu kari