Atiku Abubakar
Gwamnatin tarayya ta yi martani ga tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan shawartar jami'an tsaro da su dai na harbin masu gudanar da zanga-zanga.
Bola Tinubu ya sha suka kan jawabin da ya gudanar a jiya Lahadi 4 ga watan Agustan 2024 inda suka ce bai yi magana kan bukatun masu zanga-zanga ba.
Tun bayan jawabin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ga 'yan kasar nan aka samu masu ganin rashin ingancin jawabin saboda kin duba koken 'yan kasa.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya musanta ikirarin Aminu Waziri Tambuwa yayin zaben fidda gwanin shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar karfafi matasa masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, ya bukaci Bola Tinubu ya sauraresu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana kaɗuwa bisa yadda ake samun ƙaruwar yunwa a kasar nan, inda ya ce lokaci ya yi da za a dauki mataki.
Matasan Najeriya sun shirya fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Agustan 2024 a fadin kasar kan halin kunci da ake ciki da tsare-tsaren Shugaba Bola Tinubu.
Daniel Bwala ya caccaki tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubukar bisa nuna goyon baya ga zanga zangar da matasan Najeriya ke shirin yi.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Daniel Bwala ya koma jam'iyyar APC mai mulki, ya gana da Tinubu.
Atiku Abubakar
Samu kari