Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Kungiyar LND ƙarƙashin Ibrahim Shekarau ta bukaci su Atiku su kafa sabuwar jam’iyya kafin su shiga kawancen ‘yan adawa da ke shirin kayar da Tinubu a 2027.
Shugaban cocin FARIM, Prophet Samuel Ojo ya ce Tinubu zai sake lashe zabe a 2027 domin Ubangiji ya riga ya amince da hakan. Ya ce duk wani kawance zai rushe.
Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun zargi gwamnatin Tinubu da gazawa kan talauci da tsaro, sun kuma sha alwashin hana shi sake yin nasara a zaben 2027.
Tinubu na fuskantar adawa daga Atiku, Obi, El-Rufai da wasu fitattun ‘yan siyasa da ke hada kai don hana shi zarcewa a 2027, yayin da hadakar adawa ke karfi.
Mike Ozekhome ya ce hauhawar farashi da fushin jama'a na iya taimaka wa adawa kifar da Tinubu a 2027 idan suka hada kai yadda ya kamata kafin zaben.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Atiku Abubakar kan sukar Bola Tinubu bayan cika shekara 2 a mulki. Bayo Onanuga ya ce adawa na hana Atiku ganin nasarar Tinubu
Atiku Abubakar ya ce Bola Tinubu ya jefa Najeriya cikin mummunan yanayi a shekara 2 da ya yi a kan karagar mulki. Ya ce yunwa da talauci sun karu a Najeriya.
Shehu Atiku Abubuwa ya zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da shirin kinkimo bashin Naira tiriliyan 40 domin amfani da su wajen yakin neman zabe a shekarar 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari