Atiku Abubakar
Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya kaddamar da littafi a Abuja. Atiku, El-Rufa'i, Gowon Aminu Ado sun halarta.
Fitaccen malamin coci, Fasto Adewale Giwa ya ce tikitin hadin guiwa tsakanin Atiku Abubakar da Peter Obi kadai zai iya kayar da Bola Tinubu a 2027.
Tsohon mai ba PDP shawara kan harkokin shari'a, Jacob Mark, ya dora laifin matsalolin da suka addabi PDP a kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta fara jan kunnen ƴaƴanta a kan batun tsayawa takarar shugaban kasa a babban zaben 2027 da ke tafe don kare rabuwar kai.
Jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan adawa ta bayyana cewa ba ta matsala d burin mayan jiga-jiganta na yin takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa kuma ɗaya daga cikin jagororin haɗaka, Salihu Lukman ya ce Obi ko Atiku, duk wanda ya samu nasara za a mara masa baya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC a zaben 2023, Omoyele Sowore, ya yi magana kan shiga hadakar 'yan adawa. Ya ce da yawa daga cikinsu sun cutar da Najeriya.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya bayyana cewa lokacin yaudarar ƴan Najeriya ya wuce, ya kamata haɗakar yan adawa su yi bayani kan tallafin fetur.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon makusancin Peter Obi, Kenneth Okonkwo ya ce babu wanda zai iya ja da Tinubu a zaben 2027 sai dan takarar Arewa.
Atiku Abubakar
Samu kari