Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji cewa an samu magoya baya da yan adawa sun yi zanga-zanga a hukumar EFCC bayan Nasir El-Rufa'i ya kai kansa domin amsa gayyata.
Atiku Abubakar ya taya Nasir El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarsa, inda ya yaba wa jaruntarsa yayin da El-Rufai yanzu haka yake hannun hukumar EFCC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atikubl Abubakar, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), da ta sauya lokacin babban zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya bayyana cewa yanzu ya fara gwagwarmayar kifar da gwamnatin Tinubu a zaben 2027.
Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Nasir El-Rufai jim kadan bayan an yi yunkurin kama tsohon gwamnan a filin jirgin sama. Sun tattauna kan kada Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi zarge-zarge kan jam'iyyar APC mai mulki. Ya ce tana shirin raunana ADC bayan ta ruguza PDP.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kakkausar suka kan hukumar EFCC da gwamnatin tarayya kan farautar 'yan ADC bayan kokarin kama Nasir El-Rufa'i.
A daren jiya Alhamis 12 ga watan Faburairun shekarar 2026, Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai bayan kokarin cafke shi a filin jirig.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi martani kan batun ya cimma yarjejeniya da Gwamna Seyi Makinde don zama mataimakinsa a zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari