Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa wanda ya zama dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya yi magana game da shirinsa kan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Atiku Abubakar, Kashim Shettima, Nuhu Ribadu da sauran manyan Najeriya sun yi sallar Idi a yau Laraba a jihohi daban-daban.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi ya yi watsi da sakamakon zaben fitar da gwani na jam’iyyar ADC, yana zargin an tafka magudi a wurare da yawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya lashe zaben fitar da gwanin jam'iyyar ADC a jihar Kano bayan nasarar da ya samu a jihohi biyar.
Alamu sun nuna tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar na iya zama dan takarar ADC yayin da sakamakon zaben fitar da gwani ya fara fitowa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa na ADC a Gombe da kuri’u 139,334 bayan kayar da abokan hamayyarsa.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta sanar da cewa dan kasuwa kuma dan siyasa Dr Bala Bello Tinka ne zai mata takarar gwamna a jihar Gombe a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar ADC reshen jihar Sakkwato ta bayyana tsohon mataimakin shugaban kasa, alhaji Atiku Abubakar a matsayin wanda ya samu nasara a zaben fitar da gwani.
A labarin nan, za a ji cewa ADC za ta gudanar da zaben fitar da gwani don shirin zaben shugaban kasa a 2027 mai zuwa tsakanon Atiku da wasu manyan jam'iyya.
Atiku Abubakar
Samu kari