Atiku Abubakar
Jam’iyyar APC mai mulki ta doke ɗan takarar ADC, Ambasada Dare Bejide, a rumfarsa ta zaɓe da ke Ilawe-Ekiti, inda APC ta samu ƙuri’u 140, ADC kuma 37.
Daya daga cikin manyan jam'iyyar ADC a Najeriya, Dele Momodu ya bayyana cewa Atiku Abubakar zai samu kuri'u masu yawa a Arewa da Kudu, Tinubu zai sha wuya.
Yayin da aka fara shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti, mun sake kawo muku dokokin zaben hukumar zabe mai zaman kanta, INEC domin kiyayewa.
A gobe Asabar 20 ga watan Yunin 2026 ake sa ran gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti inda APC mai mulki za ta fatata da jam'iyyun adawa da suka hada da ADC da LP.
Mawakin APC, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa bai kamata a rika magana kan 'yan ta'adda a intanet ba. Ya ce bai so maganar Atiku kan sace mahaifiyarsa ba.
Hukumar zaɓe ta INEC ta garzaya Kotun Daukaka Kara a Abuja domin neman dakatar da aiwatar da hukuncin da ya soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu hudu.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya zama dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027. A baya ya nina baya son zama hakan.
Dan siyasa daga yankin Kudu maso Gabas, Kenneth Okonkwo, ya janye goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar.
Sakataren yada labarai na jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi, ya yi karin haske kan tikitin Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi a zaben shugaban kasa na 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari