Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na shirin daukar Rotimi Amaechi a matsayin abokin takararsa a zaben 2027 a inuwar jam'iyyar ADC.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta rasa wasu daga cikin mambobin da take da su a jihar Katsina. Masu neman takarar kujerun majalisa sun sauya sheka zuwa PDP.
Jigo a jam'iyyar ADC, Dele Momodu ya bayyana cewa Peter Obi ya taba kin amincewa da shawararsa ta hada kai da Atiku, yana mai cewa ya fi shi farin jini a siyasa.
Kakakin kungiyar ACF, Farfesa Tukur Mohammed-Baba, ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rasa gagarumin goyon bayan Arewa tun bayan zaɓen 2023.
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan sabanin da ake samu tsakanin 'yan Kwankwasiyya da mutanen Atiku Abubakar a kafar sadarwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jinjinawa dakarun sojojin Najeriya bisa nasarar da suka samu ta ceto mutane 360 da aka sace a jihar Borno.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal ya sake sukar hanyar da Atiku Abubakar ya bi ya samun takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya tanka wa Babachir Lawal, ya ce tsohon sakataren gwamnatin Najeriya na neman raba kan yan Najeriya.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya ce ya fice daga ADC ne saboda rashin adalci a zaɓukan cikin gida da ya ce an karkatar da alakarta.
Atiku Abubakar
Samu kari