Aso Rock
Majinyata shida da ke fama da cutar coronavirus a jihar Legas ne a yau suka warke. Za a sallamesu daga cibiyar killace majinyatan cutuka masu yaduwa da ke Yaba
Waye da waye suka yi hannu da Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, a lokacin da ya halarci taron zauren gwamnonin Najeriya a Abuja a makon da ya gabata? Tun bay
Fadar shugaban kasar Najeriya ta tsananta tantance lafiyar baki da ma'aikata a gidan gwamnati da ke Abuja a matsayin hanyar kariya daga annobar coronavirus. Ma'
A jiya Litinin, shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu ya shaidawa ‘Yan jarida cewa an dakatar da taron NEC da za ayi. Ita kuma NWC ta ce yau za ta zauna an jima.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan gagarumin taron da yaje na Afirka a kasar Rasha. Taron ya samu halartar akalla shuwagabannin kasashe 40 tare da gwamnatoci...
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wannan ganawa ta fara gudana ne cikin babban ofishin shugaban kasa da ke fadar Villa da misalin karfe 11.30 na safiyar yau ta Laraba, 4 ga watan Satumban 2019.
Fadar shugaban kasa ta bayyana yadda Sani Sidi da abokansa suka kwashe biliyoyin kudi a NEMA - Aso Rock, Wani hadimin shugaban kasa ya ruwaito cewa tsohon shugaban NEMA Mohammed Sani Sidi ya rike sama da asusun banki 20 a bankuna
Aso Rock
Samu kari