Arewa
Babban kotun Jigawa ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane hudu kan kisan Salamatu Musa bisa zargin sihiri, sun samu damar daukaka kara.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ce babu wanda ya isa ya tilasta su dakatar da abin da suke ganin zai taimaki al'ummar Najeriya.
Yan ta'adda sun dasa bama-bamai a garin Dansadau da ke karamar hukumar Maru a Zamfara inda yan sanda suka zargi kungiyar Lakurawa da alhakin kai harin.
Sheikh Murtala Bello Asada ya yi magana kan alakar Shugaba Bola Tinubu da kasar Faransa inda ya ce hakan ya fi sabon kudirin haraji masifa a Najeriya.
Kwamitin majalisa ya fara shirin warware matsalolin da ke kunshe a kudirin haraji. Ana sa ran fara tattaunawa da babban lauya na kasa, Lateef Fagbemi.
Dan majalisar tarayya ya ce Bola Tinubu ba zai rika karbar kudin haraji a kudirin haraji ba. Ya bukaci a gayyaci malamai a nuna musu cewa babu haraji a kudin gado.
Majalisar ta dakatar da tattauna kudirin haraji. Fadar shugaban kasa ta tattauna da majalisa kafin dakatar da kudirin, matsin lamba daga Arewa na cikin dalilan.
Sanata Barau I Jibrin ya fuskanci bore irin na siyasa saboda kudirin haraji. An rika wa'azi a masallatan Juma'a bisa zarginsa da watsi da cigaban Arewa
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce Muhammadu Buhari ya lalata kasa gaba daya.
Arewa
Samu kari