Arewa
Audu Bulama Bukarti ya ce saboda Legas da Ribas suna neman karin kudi a kawo kudirin haraji. Lauyan ya zubo tambayoyin da ya ce a amsa kafin na'am da kudirin.
Tsohon gwamnan Niger, Mu'azu Babangida Aliyu ya barranta da yan Arewa kan sabon kudirin haraji a Najeriya inda ya ce masu sukar lamarin ba su fahimci tsarin ba.
Majalisar Wakilai ta dakatar da tattaunawa kan kudirin harajin bayan yan majalisar daga Arewa sun kalubanci tsarin yayin Godswill Akpabio ya musanta hakan.
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA) ta yi kira ga yan kasa da su kwantar da hankulansu kan kudirin haraji da ake ta magana a kai musamman a Arewa.
Yayin da ake ta yada rade-radin za a kafa sansanin sojojin Faransa a Najeriya, rundunar tsaro ta musanta labarin, ta fadi yarjejeniyar da Bola Tinubu ya yi.
Najeriya da Faransa sun kulla yarjejeniyar hako ma'adanai. Hakan ya jawo shakku ga yan Najeriya domin jin tsoron Faransa za ta iya jawo matsalar tsaro a Arewa.
Matasan Arewa sun ce ba dai-dai ba ne sukar Barau I Jibrin. Mataimakin shugaban majalisa ya na shan suka a kan goyon bayan kudirin harajin Bola Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya dira a Kano domin kai ziyara sashen kamfanoni da ke Challawa da kuma rukunin kamfanin Mamuda a jihar.
DSS ta kama Mustapha Bina bisa rahoton harin tawagar gwamna Bago. NUJ ta shiga tsakani don sako shi yayin da Prestige FM ta nemi afuwa kan kuskuren labarin.
Arewa
Samu kari