Arewa
Kungiyar dattawan Arewa, ACF ta bukaci Bola Tinubu ya sauya tsare tsaren gwamnati kafin su kashe al'umma. ACF ta ce yanzu yanzu ya kamata a sauya tsare tsaren.
Gwamnonin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na Kwara sun shiga ganawar gaggawa domin tattauna matsaloli da dama da suka shafi ƙasa.
Yayin da ake sukar Bola Tinubu kan matsalolin Arewa, shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum, Mamman Mike Osuman ya ce matsalolin yankin laifin shugabanninta ne.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta ce za ta goyi bayan dan Arewa a zaben 2027. Matakin ACF ka iya kawo cikas ga tazarcen Bola Tinubu a zaben 2027.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bukaci a sanya matasa a cikin shirin samar da tsaro a yankin Arewacin Najeriya domin hakan zai taka muhimmiyar rawa.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ya ce yan ta'adda da yan bindiga sun yi ƙawanya da Arewa kuma akwai bukatar hada kai domin fuskantar rashin tsaro a Arewa.
Mukaddashin hafsan sojoji a Najeriya, Laftanar-janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin kawo karshen yan ta'adda gaba daya inda ya yiwa yan kasa alkawari.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Arewa
Samu kari