Arewa
Shirin koyon sana’o’in Gwamnatin Adamawa zai taimaka wa matasa su samu ƙwarewa a fannoni daban-daban, rage rashin aikin yi, da ƙarfafa dogaro da kai.
Rahoton da muke samu ya tabbatar da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Safara’u Umar Radda, mahaifiyar Gwamna Dikko Radda, a ranar Lahadi 23 ga Maris, 2025.
Malamin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya koka kan rikici sarautar Kano, tsakanin Aminu Ado Bayero da Sanusi II. Ya yi magana kan tarbiyya da tattalin Arewa.
Kungiyar dattawan Arewa ta yi fatali da dakatar da Gwamna Fubara, mataimakiyarsa da ƴan Majalisar Dokoki, ta ce hakan ya saɓawa tanadin dokar ƙasa.
Yayin da ake neman kotu ta tuge Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, kotun daukaka kara ta yi fatali da korafin tubabben Wazirin Zazzau a jihar Kaduna.
Tsohon ɗan takarar kujerar Majalisar Dokokin Kano, Hon. Adnan Mukhtar TudunWada ya soki ziyarar da ɗan shugaban ƙasa, Seyi Tinubu ya kawo jihohin Arewa.
Alhaji Nasiru Ahali, attajiri kuma ɗaya daga cikin shuwagabannin masana’antu na farko a Kano, ya rasu yana da shekaru 108, inda za a yi jana’izarsa a Kurna Asabe.
Gwamnatin Benue ta tabbatar da mutuwar sojoji biyu, inda mataimakin gwamna Sam Ode ya ce sun rasu ne yayin kare fararen hula daga harin 'yan bindiga a yankin Kwande.
A 2014, majalisar wakilai ta ƙi amincewa da buƙatar Goodluck Jonathan na tsawaita dokar ta-ɓaci a jihohin Arewa maso Gabas bayan gaza samun rinjaye.
Arewa
Samu kari