Arewa
Rundunar ‘yan sandan Katsina ta cafke wani mutum, Alhaji Surajo Mai Asharalle da wasu uku kan zarginsu da kai wa jami’an Hisbah hari, inda suka jikkata su.
Bayan kisan ƴan Arewa a jihar Edo, babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya yi Allah wadai da kisan gilla da aka yi wa wasu mafarauta.
Sarkin Kano, Mai Martaba, Muhammadu Sanusi II, ya yi Allah wadai da kisan 'yan Arewa da aka yi a jihar Edo, yana mai kira ga hukuma ta bi musu hakki.
Gwamnatin jihar Kwara ta nuna alhini kan rasuwar Sheikh Muhammad Jamaalu Deen Yahyah Murtadoh Agodi, wanda ya rasu da safiyar Asabar, 29 ga Maris, 2025.
Bayan kisan wasu ƴan Arewa fiye da 16 a Uromi da ke jihar Edo, a yau Asabar 29 ga watan Maris aka birne wasu daga cikinsu bayan samun gawarwakinsu.
Bayan Peter Obi ya jajanta kan kisan wasu ƴan Arewa a Edo, an taso shi a gaba kan yadda ya yi jajen tare da neman a hukunta masu kisan ƴan jihar.
Ministar al'adun Najeriya Hannatu Musa Musawa ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa Hausawa 'yan Arewa a jihar Edo. An kashe mutanen ne suna dawowa Arewa.
Kungiyar sanatocin Arewa karkashin Sanata Abdul'aziz Yar'adua ta yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa ƴan Arewa a jihar Edo, sun nemi adalci.
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin, ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi matafiya 'yan Arewa a jihar Edo.
Arewa
Samu kari