Arewa
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasara kan miyagun 'yan bindiga a jihar Taraba. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato makamai.
An gano wani tsohon bidiyo da marigayi ke zuba ruwan addu'o'i ga Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi kan yaki da Boko Haram da ya yi lokacin yana raye.
Aliyu Atiku Abubakar, ɗan tsohon mataimmakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai gidan sarkin Fufore ba ta da alaƙa da goyon bayan tsarin Fintiri.
Rahotanni sun ce rundunar ‘yan sandan Kaduna ta nesanta kanta daga wani mutumi Hadaina Hussaini da ake zargi da yin barazanar kisan yan Kudu a Arewa.
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris, ya dakatar da babban sakataren Nasiru Abubakar Kigo saboda wata magana da ya yi game da luwadi da madigo.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan Gombe, Muhammad Inuwa Yahayaya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Malam Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi.
Wani limami ya hau mimbarin masallacin Dr Idris Dutsen Tanshi bayan jana'izarsa, inda ya jaddada cewa gaskiyar malam da jarumtarsa abin koyi ne ga al’umma baki ɗaya.
An gano wani tsohon bidiyo da marigayi Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ke kokawa kan halin da al'umma da malamai suka nuna ga Sheikh Adam Albany Zaria.
An alhini a jihar Kebbi bayan sanar da rasuwar Sarkin Bunza, Dr. Mustapha Muhammad Bunza wanda ya rasu a ranar Laraba 2 ga watan Afrilun shekarar 2025.
Arewa
Samu kari