Arewa
Najeriya ta yi jimamin rasuwar manyan mutane a 2025, ciki har da Buhari, Dantata, Farfesa Jibril Aminu, da sarakunan gargajiya; Oba Adetona da Olakulehin.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a sassa da dama na Najeriya yau Lahadi, inda ta bukaci jama’a su shiryawa haɗarin ambaliya da iska mai ƙarfi.
Gwamnatin jihar Katsina ta dakatar da wasu jami’an gandun daji da hakimin kauye saboda zargin mamaye dazuka da filayen kiwo a Ingawa bayan korafi Fulani.
Jihar Kano ta ɓukaci Majalisar Wakilai ta duba yiwuwar ƙara jiha 1 da sababbin kananan hukumomi 26 daga cikin 44 da ake da su, jihar na da faɗin ƙasa da jama'a.
Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya sanya dokar hana fita daga safiya zuwa dare a karamar hukumar Lamurde da ke jihar bayan barkewar rikici a kauyuka.
Mazauna yankin Bunyun, dake Bashar a karamar kukumar Wase ta kihar Plateau sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da ya yi tsanani a yankin.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Bode Goerge ya bayyana takaicin yadda wasu manyan cikinta ke sauya sheka gabanin 2027.
NiMet ta hasashen ruwan sama mai karfi, tsawa da iska a jihohin Najeriya, ta kuma gargadi jama’a da su yi hattara da kaucewa wuraren da ambaliya za ta iya afkuwa.
NiMet ta yi gargadi kan saukar ruwan sama mai yawa da iska mai ƙarfi a Najeriya yau Alhamis, ta bukaci mutane su shirya wa ambaliya, musamman a Arewa.
Arewa
Samu kari