Arewa
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya ce bai tsani Muhammadu Buhari ba kamar yadda ake zargi amma ya soki salon yaki da matsalar tsaro a jiharsa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya canza sunan titin Shendam zuwa titin Muhammadu Buhari domin karrama marigayi tsohon shugaban ƙasar Najeriya.
Manoma sun fara ajiye noma masara da sauran abubuwand suke bukatar taki saboda tashin farashi. Ana fargabar hakan zai iya haifar da karancin abinci a Najeriya.
Ana zargin Dr. Olabode Ibikunle ya rasu a otal yayin lalata da ɗaliba a Kogi, bayan ya sha maganin ƙara kuzari, kuma yanzu ’yan sanda na ci gaba da bincike.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan rabon mukaman da ta yi a baya-bayan nan. Ta ce ba da zuciya daya aka yi ba.
Wasu daga cikin shugabannin da suka shugabanci Najeriya, sun rasu bayan sun bar mulki. Shugabannin sun rasu ne bayan sun bar fadar Aso Rock da ke Abuja.
An shiga alhini a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano lokacin da wasu matasa suka faɗa magudanar ruwa da aka toshe, an rasa rayuka huɗu a ibtila'in.
Cibiyar fasahar sufuri ta kasa ta yi gwajin farko na jiragen sama marasa matuka da 'yan Najeriya suka hada a Zariya. Shugaban huumar ya yaba da kokarin.
Hukumar NiMet ta hasashen cewa za a yi ruwan sama mai karfi hade da tsawa daga Juma’a zuwa Lahadi a jihohin Arewa da Arewa ta Tsakiya a Najeriya.
Arewa
Samu kari