Arewa
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi alhini da ta'aziyyar marigayi Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello, wanda ya cika yau Juma'a.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya tabbatar da rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Mai Martaba Dr. Ibrahim Bello da safiyar ranar Juma'a, 25 ga Yuli, 2025.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki Gwamnatin Shugaba Tinubu kan watsi da Arewacin Najeriya da gina Kudancin ƙasar.
NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama a faɗin Najeriya ranar Alhamis, tana gargadin jama'a kan ambaliya da iska mai ƙarfi. Jihohin da abin ya shafa sun hada da Kano.
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
NAFDAC ta kama lita 88,560 na sinadaran hada ababen fashewa a Kano. An cafke manaja yayin da ake neman mai gidan da ake zargin suna shigo da su daga Ogun.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohuwar matar kwamishina a jihar Niger ta taso shi a gaba kan zargin cin zarafi da barazana da yake yi mata.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an samu gawar sanannen malamin addini, Malam Danladi Boss a wajen garin Dansaudau da ke karamar hukumar Maru a Zamfara.
Gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da rasuwar hadimin gwamna kuma mai rike da sarautar Wakilin Sardaunan Bauchi, Alhaji Abubakar Jafaru Ilelah ranar Talata.
Arewa
Samu kari