Arewa
Masu ruwa da tsaki a al'ummar Arewa maso Yamma sun miƙawa kwamitin Majalisar Dattawa buƙatarsu ta ƙara kirkiro sababbin jihohi takwas a yankinsu.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin jaridu, Abdulaziz Abdulaziz ya musanta zargin cewa gwamnatin Tinubu tana nunawa Arewa wariya wajen ayyuka.
NiMet ta hasashen ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a fadin Najeriya tare da yiwuwar ambaliya a Bauchi, Filato, Jigawa, Kaduna da wasu jihohin Arewa biyu.
A labarin nan, za a ji cewa Farfesa T. A Muhammad Baba ya ɗora alhakin taɓarɓarewar yankin Arewa a kan sakaci da barin shugabanni suna abin da suka ga dama.
Yan bindiga sun kashe wasu daga cikin mutane fiye da 50 da suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya duk da karbar miliyoyin kudin fansa.
An samu wani mummunan hatsarin jirgin ruwa a jihar Neja. Lamarin ya auku me bayan wani jirgi da yake dauke da fasinjoji ya kife a tsakiyar kogi yana cikin tafiya.
Ministan ayyuka a Najeriya, David Umahi ya yi magana kan zargin tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Kwankwaso cewa Bola Tinubu yana fifita Kudu fiye da Arewa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an birne marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello a makabartar jama'a bayan yi masa jana'iza jim kadan bayan sallar Juma'a.
An samu asarar rayukan wasu mutane bayan jirgin ruwan da suke ciki ya gamu da hatsari a jihar Taraba. Kayayyaki da motoci sun nutse bayan jirgin ya kife.
Arewa
Samu kari