Arewa
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa mai girma Shugaba Bola Tinubu ya cika alkawuran da ya daukarwa yankin Arewacin Najeriya.
Ministan kasafi da tsare-tsaren ƙasa, Atiku Bagudu ya ce sabanin yadda ake zargi, yankin Arewa na da cikakken wakilci a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Solomon Dalung, tsohon Minista a zamanin marigayi Muhammadu Buhari ya yi wa gwamnonin Arewa wankin babban bargo saboda Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Olumode Adeyemi shugaban hukumar kashe gobara ta kasa, zai fara aiki a Agusta. Gwamnatin Kogi ta yaba da nada shi.
Yan Arewa sun rabu biyu kan goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu da masu korafin nuna wariya. Kwankwaso ya ce ana wariya, Inuwa Yahaya ya ce an cika alkawari.
Gwamnatin tarayya za ta farfado da kamfanin auduga na Kaduna domin farfaɗo da masana’antu da ƙarfafa tattalin arzikin yankin Arewa da kasa baki ɗaya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Jigawa ta tabbatar da aukuwar hatsarin jirgin ruwa bayan ya ɗauko yara 15 a yankin karamar hukumar Taura, mutum 6 sun rasu.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bukaci 'yan Arewa da su hakura da maganar takara sai Bola Tinubu ya gama wa'adi na biyu a 2031.
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Arewa
Samu kari