Arewa
Bayanai da suke riskarmu yanzu sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi garambawul a gwamnatinsa domin kawo sauyi.
Tsohon ministan yaɗa labarai, Farfesa Jerry Gana ya bayyana cewa Peter Obi zai iya tumurmusa duk wani ɗan siyasa a Arewacin Najeriya idan ya tsaya takara a PDP.
Wata matashiya 'yar Arewacin Najeriya mai suna Maryam Hassan Bukar ta zama jakadiyar zaman lafiya ta farko a tarihin majalisar dinkin duniya. An taya ta murna.
Kungiyar Arewa Think Thank ta yi magana kan tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ta bayyana cewa yankin Arewa bai da dalilin kin goyon bayan Tinubu.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya sanar da cewa ya hako rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani a kokarin cigaba da hako man fetur a Arewacin Najeriya a Gombe da Bauchi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara aikin samar da jiragen kasa a jihohin Arewa da aka fara da Kano da Kaduna.Sa'idu Ahmed Alkali ya ce aikin zai samar da ayyuka 250,000.
Gwamna Alia ya sallami dukkanin kwamishinoni, ya naɗa Moses Atagher a matsayin shugaban ma’aikata. An umarci kwamishinonin su mika ragamar shugabanci da wuri.
NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama da tsawa a sassa daban daban Najeriya a ranar Alhamis, ta kuma gargadi jama'a da su guji yin tuki ana ruwa mai karfi.
Wata kotu a jihar Katsina ta yanke hukuncin kisa ga wasu mutane guda biyu da suka hada da mai gadi da mai dafa abinci bisa kashe tsohon kwamishina Rabe Nasir.
Arewa
Samu kari