Arewa
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana kudin da aka kwace daga hannun wakilinta ba na sayen kuri'u ba ne, kudin gudanar da harkokin zabe ne.
Mun samu labarin rasuwar shahararren ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Isiaku Ibrahim a yau Asabar wanda ya rasu a asibitin Abuja yana da shekara 88.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sace Alhaji Adamu, mai taimaka wa tsohon gwamna Tanko Almakura, daga gidansa a birnin Lafia.
Majalisar wakilai ta yi barazanar hukunta mabanta Ibrahim Auyo idan bai kawo hujja kan zargin cewa ana biyan kuɗi kafin gabatar da kudiri ko ƙudirin ƙuduri.
Hukumar NiMet ta yi gargadin ambaliyar ruwa a jihohin Kebbi da Neja a ranar Asabar. Hukumar ta shawarci mazauna jihohin su dauki matakan kare kansu da dukiyoyinsu.
Rundunar yan sanda ta bayyana cewa daga karfe 12:00 na dare mai zuwa, ta haramta zirga zirga a kananan hukumomi hudu da za a gudanar da zaben cike gurbi a Kaduna.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya nanata cewa gwamnatinsa ba ba zai taba yin sulhu ’yan bindiga ba tare da alkawarin gyara hanyoyi da inganta tsaro a jihar.
Gwamna Bala Mohammed ya nada ɗan ƙasar China, Li Zhensheng matsayin mai ba shi shawa don jawo masu zuba jari, bunƙasa kasuwanci da gina ababen more rayuwa a Bauchi.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wasu tone-tone kan dalilin faduwarsa a 2015 inda ya ce ya yi tunanin soke zaben saboda matsalolin na’urar tantancewa.
Arewa
Samu kari