Arewa
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a jihohi 33 na Najeriya a ranar Laraba, 3 Satumba 2025. An shawarci al’umma da su zauna cikin shirin fuskantar ambaliya.
NiHSA ta yi gargadi cewa jihohi 29 da Abuja za su fuskanci ambaliya daga 1–15 ga Satumba 2025, inda kananan hukumomi 107 da al’ummomi 631 ke cikin hadari.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya nuna cewa babu wani yunkurin bata suna da zai hana Shugaba Bola Tinubu yin tazarce.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta kore korafin wasu manyan 'yan siyasar Arewacin Najeriya inda ta ce babu kuskure a yadda Bola Tinubu ke gudanar da mulki.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan zargin Bola Tinubu ya fifita yankin Kudu inda ta ce Arewa maso Yamma ce ta fi kowa samun kaso mai tsoka a ayyuka.
A labarin nan, za a bi cewa Sanata Kabiru Garba Marafa ya ce akwai babban kalubale a gaban APC wajen sake zaɓen Bola Ahmed Tinubu a shekarar 2027.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa al'ummar jihar Sokoto sun yi zanga-zanga game da hare-haren yan bindiga bayan sace sarki da limaman gari.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin tsohon Shugaba APC, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana damuwa a kan yadda ya ce gwamnati ta sharara karya a ayyukan ci gaba a Arewa.
Kungiyar CAN ta soki tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, kan furucinsa na cewa gaba daya jama'ar Kudancin Kaduna ba su kai 25% na yawan mutanen jihar ba.
Arewa
Samu kari