Arewa
Tsohon shugaban ƙasa, Goidluck Jonathan ya nemi Peter Obi ya haƙura ya janye masa takara, ana zargin ya yi masa tayin kujerar minista idan aka yi nasara.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu gagarumin goyon baya daga Arewa. ƙungiyoyi sama da 1,000 sun amince da tazarce tikitin Tinubu/Shettima a 2027.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da ambaliya a Abuja da wasu jihohin Arewa da Kudu ranar Juma’a, ta gargadi jama’a da hukumomi su dauki matakan kariya.
Kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya tabbatar da cewa ana tattaunawa zaman lafiya a Zamfara, ya soki Sheikh Murtala Asada kan abin da ya kira karyar da yake yi.
Tsohon ministan yada labarai a Najeriya, John Nnia Nwodo ya yi gargaɗi cewa Najeriya na iya rugujewa kafin 2027 idan ba a aiwatar da sauyi ba da gaggawa.
Ana fargabar makiyaya sun kashe mutane 9 ciki har da dan sanda a Benue, yayin da matsalar tituna ke hana jami’an tsaro isa cikin gaggawa domin ceto rayuka.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris watau Kauran Gwandu ya amince da raba yankin hakimin Maiyama gida biyu, ya sanar da sababbin hakiman da za su jagorance su.
Rahoton kwamitin bincike da aka kafa a Kano ya gano abubuwa da dama game da laifin da ake zargin tsohon kwamishinan sufuri, Ibrahim Ali Namadi da aikatawa.
Gini ya rufta kan uwa da 'ya'yanta biyar sun mutu a Katsina sakamakon mamakon ruwan sama, wand aya yi ajalinsu. An ce an kwantar da wasu 4 asibiti.
Arewa
Samu kari