Arewa
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagoranci Gwamna Mohammed Umaru Bago ta tabbatar da kama shigaban kungiyar Mahmuda, Abubakar Abba, an tura shi Abuja.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya bukaci al'umma su ajiye siyasa a gefe, su taimakawa mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali da addu'ar nemam lafiya.
A labarin nan, za a ji cewa wani Mai Unguwa a Katsina, Salisu Abdullahi ya shaida wa jami'an tsaro yadda ya ke jan 'yan ta'adda don kai hari kauyuka.
‘Yan fashi sama da 50 sun farmaki kwalejin tarayya ta Bauchi, inda suka jikkata dalibai 10, lamarin ya sanya hukumomi suka rufe makarantar gaba daya.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ya bayyana amfanin da tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan zai yi wa Najeriya idan ya zama shugaba a karo na biyu.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal ya ce Arewa ta kafa kungiyar NPCP don zaben dan siyasar da zai magance matsalolin yankin tare da canza tsarin 2023.
Fursunoni 16 sun tsere daga gidan gyaran hali na Keffi, an ce an sake kama bakwai daga cikin su, yayin da shugaban NCoS ya sha alwashin hukunta masu hannu a lamarin.
Majiyoyi sun ce karamar hukumar Safana a jihar Katsina ta kulla yarjejeniyar sulhu da ‘yan bindiga, kamar Jibia, Batsari, da Danmusa, domin zaman lafiya.
NiMet ta yi hasashen ambaliya a Adamawa, Taraba da Benue saboda mamakon ruwan sama, ta bukaci mazauna da hukumomi su dauki matakan kare rayuka da dukiyoyi.
Arewa
Samu kari