Arewa
Gamayyar malaman addinin Musulunci da ke jihar Kano sun yabawa jami'an tsaro da kuma ɓangaren shari'a wurin tabbatar da zaman lafiya a rikicin sarautar jihar.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya sallami dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 16 a jihar yayin da ake shirin gudanar da zabe a watan Satumba.
Ashraf Sanusi Lamido yayi shagube ga tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bayan ya sauka a fadar Nasarawa a yau Asabar 25 ga watan Mayu a jihar Kano.
Bayan Sarki Muhammadu Sanusi II, akwai wasu manya manyan sarakuna masu dataja a Arewacin Najeriya da aka taɓa sauke su daga kan karagar sarauta bisa dalilai.
Mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara a bangaren harkokin tsaro, Nuhu Rubadu ya karyata cewa yana da hannu game da dawo da Aminu Ado Bayero jihar Kano.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya isa fadarsa da ke birnin inda ya ke maraba da dandazon Kanawa da suka zo fadar domin tarbarsa duk da halin da ake ciki yanzu.
Yayin da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zai shiga fada, matasa daga kowane ɓangare sun cika harabar yayin da Aminu Ado ya shigo jihar Kano a yau Asabar.
Bayan Gwamna Abba Kabir ya umarci cafke tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, an sake turo jami'an sojoji da za su ci gaba da kare tsohon Sarkin a jihar.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya sanar da mutuwar kaninsa mai suna Mukhtar Lawal Isma'il inda ya nuna alhinin rashin a jiya Juma'a 24 ga watan Mayu.
Arewa
Samu kari