Arewa
An sake yin karin kudin wutar lantarki ga 'yan tsarin 'band A' da ke ƙarƙashin ikon kamfanin rarraba wutar na Kaduna (KAEDCO) daga N206.80/kWh zuwa N209.5/kWh.
Allah ya yiwa uwargidan mataimakin gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago rasuwa. Gwamnan da kansa ya bayyana hakan ta shafinsa na X inda yake ta'aziyyarta.
Yayin da ake kokarin gyaran fuska a dokar masarautun jihar Sokoto, yau Talata za a fara sauraran ra'ayin jama'a game da sabuwar dokar da ake magana a kai.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso yamma ya koka kan yadda Buhari ya shafe shekaru bai amfani Arewa ba kuma Tinubu ma ya dauki irin hanyarsa.
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon harin ƙunar baƙin wake da aka kai a yankin Gwoza da ke jihar Borno ya ƙaru zuwa mutum 20. An ce har yanzu 24 na asibiti.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya sha alwashin jagorantar yaki da rashin abinci mai gina jiki a Arewacin Najeriya da ake fama da matsalar.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Salihu Mohammed Lukman, ya wanke Tinubu daga zargi kan halin da yankin Arewacin Najeriya yake ciki.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ki amincewa da nadin Dakta Maryam Ismaila Keshinro wacce za ta wakilci jihar bayan Bola Tinubu ya nada sababbin sakatarorin din-din-din.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya zargi gwamnatin da ta shude da zaftare makudan kudi na giratuti inda kuma ba a mayar da su asusun gwamnati ba.
Arewa
Samu kari