Arewa
Kakakin Majalisar jihar Lagos, Mudashiru Obasa ya magantu kan yiwuwar samar da dokar hana barace-barace a jihar domin ba gwamnatin ikon daukar matakai.
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani kan bullar wata kungiya da ke tallata auren jinsi a jihar tare da kaddamar da bincike mai karfi domin daukar mataki kan lamarin.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile harin Boko Haram kan karfunan wutar lantarki domin lalata su a bayan garin Damaturu da ke jihar Yobe.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya yi magana kan tsare-daren Bola Tinubu inda ya ce yafi yiwa yankinsa illa fiye da ko ina.
Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin Kano Electric (KEDCO) ya maido da wutar lantarki a jami’ar Aliko Dangote da ke Wudil, bayan an biya shi Naira miliyan 100.
Hon. Abdulmalik Zubairu da ke wakiltar mazabar Bungudu/Maru a jihar Zamfara ya dauki nauyin auren mata marayu 105 wadanda iyayensu suka rasa rayukansu.
Gwamna Umar Bago na jihar Niger ya nuna bacin ransa bayan wani ya yi kokarin yin addu'a a gidan mataimakin gwamnan jihar yayin zaman makokin Zainab Yakubu.
Gwamnatin jihar Kogi ta kara wa'adin shugabannin riko na kananan hukumomi 21 da ke jihar zuwa watanni shida wadanda suke shirin sauka nan da kwanaki uku.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya tube sarakuna akalla 15 bayan hawansa karagar mulkin jihar tare da kirkirar sabuwar doka da za ta rage ikon Sultan.
Arewa
Samu kari