Arewa
Gwamnatin jihar Adamawa ta tafka asara bayan matasa sun wawashe babbar mota makare da takin zamani a karamar hukumar Demsa da ke jihar a Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Gwamnan jihar Bauchi ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta kawo dauki kan hanyar Kano zuwa Maiduguri da ruwan sama ya lalalata a karamar hukumar Katagum.
Kwale kwale ya yi hatsari da wasu mutum 20 a lokacin da suke kokarin tsallaka kogin Gamoda a karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa. 'Yan sanda sun magantu.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Sanata Muhammad Sani Musa ya bukaci mataimakin shugaban kasa da sauran manyan Arewa su zauna domin samar da mafita kan matsalolin yankin bayan zanga zanga.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar gin akamfanin simimti kuma za a fara aikin a farkon shekara mai zuwa 2025.
Kungiyar Kano Progressive Movement ta yabawa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero kan kokarinsa lokacin zanga-zanga wurin samar da zaman lafiya a jihar.
An wallafa wani faifan bidiyo a shafin X da ke nuna yadda ɗan uwan sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar caffan ban girma fadar Sarkin Kano, Sanusi II.
Arewa
Samu kari