Arewa
Rahotanni sun nuna cewa wasu mazauna birnin Maiduguri sun fara komawa gidansu biyo bayan janyewar ruwan ambaliya da safiyar yau Laraba a jahar Borno.
Duk da shan duka ya ke yi game da layin siyasarsa, mawakin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya kaddamar da shirin aikin gina titi a jihar Kano.
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da gina sabuwar kasuwar zamani a Gusau kan Naira biliyan 3.6. An ce za a kammala aikin a cikin watanni 12 bayan ba da kwangilar.
Babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno, Barkindo Mohammed ya ce shi da jami'ansa sun maƙale a wani da wuri da suka je bada agaji.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bada tabbacin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta magance kalubalen ambaliyar ruwa a Najeriya.
Malamin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Bello Yabo ya karyata rade-radin cewa yan bindiga sun yi garkuwa da shi da kuma cewa hukumar DSS ta cafke shi.
Gwamnatin jihar Borno ta bukaci mazauna Maiduguri musamman kusa da kogi da su gaggauta barin yankin domin kare kansu daga ambaliyar ruwa bayan ballewar Alau.
Yayin ake zargin Bello Matawalle da hannu a ta'addanci, gamayyar malaman Musulunci daga Arewacin Najeriya sun goyi bayan yaki da ta'addanci na gwamnatin Bola Tinubu.
Kungiyoyin Arewa da Kudu sun bukaci Bola Tinubu ya rage kudin man fetur. Hausawa, Yarabawa da Ibo sun yi magana ga gwamnatin tarayya da murya daya.
Arewa
Samu kari