Arewa
Gwamnan jihar Bauchi ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta kawo dauki kan hanyar Kano zuwa Maiduguri da ruwan sama ya lalalata a karamar hukumar Katagum.
Kwale kwale ya yi hatsari da wasu mutum 20 a lokacin da suke kokarin tsallaka kogin Gamoda a karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa. 'Yan sanda sun magantu.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Sanata Muhammad Sani Musa ya bukaci mataimakin shugaban kasa da sauran manyan Arewa su zauna domin samar da mafita kan matsalolin yankin bayan zanga zanga.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar gin akamfanin simimti kuma za a fara aikin a farkon shekara mai zuwa 2025.
Kungiyar Kano Progressive Movement ta yabawa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero kan kokarinsa lokacin zanga-zanga wurin samar da zaman lafiya a jihar.
An wallafa wani faifan bidiyo a shafin X da ke nuna yadda ɗan uwan sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar caffan ban girma fadar Sarkin Kano, Sanusi II.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG ta yi kira ga gwamnatin tarayya na gwamnatocin jihohin Arewa su gaggauta shawo kan abubuwan da suka dami al'ummar yankin.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zargin cewa yana da hannu a daukar nauyin masu zanga-zanga a Najeriya inda ya ce ana neman ba ta masa suna.
Arewa
Samu kari