Arewa
Basarake a Takum da ke jihar Taraba, Barista Sopiya Ahmadu Gboshi ya nuna damuwa kan rasa rayuwa a yankin inda ya zargi yan jihar Benue da kara rashin tsaro.
Hukumar tsaron fararen hula NSCDC ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu bayan sun nutse a kududdufi a yankin karamar hukumar Birnin Kudu a Jigawa.
Kungiyar Arewa ta Northern Stakeholders Consultative Forum ta bukaci mahukuntan kasar nan su gaggauta binciken dan majalisa, Hon. Ugochinyere Ikenga.
Kamfanin simintin Dahiru Mangal ya ƙaryata jita-jitar siyar da buhu kan farashin N6,000 kamar yadda ake yaɗawa a kafofin sadarwa inda ya ba al'umma shawara.
Kungiyar kafafen yada labaran Arewa (NBMOA) ta shigar da kara kan tashar talabijin ta Arewa24 gaban hukumomi bisa zargin bata al'adun al'ummar Hausawa.
Gwamnatin Sokoto za ta fara kama masu maganganun batsa cikin masu tallen maganin gargajiya a jihar. Dr Jabir Sani Mai Hula ne ya bayyana haka a ranar Litinin.
Gwamnatin Filato karkashin Gwamna Caleb Mutfwang ta bayyana sake sassauta dokar hana zirga-zirga a faɗin Jos, babban birnin jihar Filato ranar Litini
Bayan zanga zangar tsadar rayuwa yan Arewa sun dukufa da yin addu'oi da salloli, farashin kayayyaki sun tashi a kasuwa, Kashim Shettim ya magantu kan hadin kai.
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano a zamanin mulkin Abdullahi Ganduje ya gaskata Dan Bello kan zargin Murtala Garo da wawure kudin gwamnatin jiha.
Arewa
Samu kari