Arewa
A yan kwanakin nan, an hango daya daga jagororin a waren kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya mika wasika kasar Birtaniya ya na neman goyon baya kan samar da kasarsu.
Tsohon dan Majalisar Tarayya a Kwara, Hon. Aliyu Ahman- Pategi wanda ya wakilci mazabar Edu/ Patigi a jihar na tsawon shekaru 12 ya riga mu gidan gaskiya.
Kamfanin TCN ya gano matsalar wutar lantarki a Arewacin Najeriya. An fara gyara wutar Arewa kuma ana tsammanin wuta za ta dawo a Arewa nan kusa kadan.
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya dakatar da kwamishinan shari'a kan shiga shari'ar kalubalantar dokar da ta kirkiri EFCC ba tare da saninsa ba.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, gwamnonin Arewa, matar Bola Tinubu, ministan matasa sun halarci taron samar da tsaro da EFCC ta shirya a fadar shugaban kasa a Abuja.
Tsohon Sanata, kuma toshon gwamnan Kano sau biyu, Malam Ibrahim Shekarau bayyana shirinsu na zaburar da yan kasar nan kan zaben shugabanni na gari.
Mazauna rukunin gidajen Yauri Plats da ke Sokoto sun fito zanga zanga a ranar Talata domin adawa da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na korarsu daga gidajensu.
Yawaitar matsalar wutar lantarki da ake samu ya kasar nan ya jawo hankalin gwamnatin kasar nan wajen gano matsalar da ta addabi bangaren wutar a kasa.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya (TCN) ya ce jihohin Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da kuma sassan Arewa ta Tsakiya za su fuskanci daukewar wutar lantarki.
Arewa
Samu kari