Arewa
Gwamnatin tarayya ta ce ambaliyar ruwa za ta iya yiwa wasu jihohi 21 illa a nan gaba kadan. Gwamnatin ta bayyana sunayen jihohi 7 da ambaliyar za ta fi yiwa barna.
Gwamnatin jihar Kwara ta ba da umarnin samar da bas bas musamman a cikin birni domin zirga-zirgar jama'a zuwa wurare daban-daban bayan karin farashin man fetur.
Rundunar sojojin Nigeriya sun samu nasarar hallaka yan bindiga guda biyar a kan hanyar Katsina zuwa Jibia kamar yadda aka yada faifan bidiyo da safiyar yau Alhamis.
Kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya ta yi Allah wadai da harin da 'yan ta'adda suka kai a jihar Yobe wanda ya yi sanadiyyar hallaka rayukan mutane masu yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun kashe kimanin mutane 6 tare da jikkata wani mutum daya a sabon harin da suka kai wani kauyen Bakkos da ke jihar Filato.
An ruwaito cewa 'yan daba sun farmaki rukunin gidajen M.I Wushishi da ke Minna, babban birnin jihar Neja inda suka ba mazauna unguwar umarnin ficewa daga gidajensu.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ce ba gaskiya ba ne zargin da ake yi na cewa Shugaba Bola Tinubu ya nuna wariya a rabon mukamai da ya yi.
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta dauki alhakin harin da aka kai kauyen jihar Yobe wanda ya yi sanadin kisan kimanin mutane 87.
Bayan rasuwar mahaifiyar marigayi tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'Adua, Bola Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayiya Hajiya Dada a jihar Katsina.
Arewa
Samu kari