Arewa
Masu sana'ar cajin waya sun samu kudade masu kauri sakamakon rashin wutar lantarkin da aka samu a jihohin Arewacin Najeriya. Matsalar ta shafe kwanaki.
Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya ta ƙaryata jita-jitar rasuwar Mai Martaba, Sultan inda ta bukaci jami'an tsaro su dauki mataki kan masu yada labarin.
Kamfanin TCN ya yi magana kan yadda yake fama da yan bindiga a kan gyaran wutar lantarkin Arewa. TCN ya ce yan bindiga ne suka hana gyara lantarki ta Shiroro.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fito da tsarin samar da wutar lantarki a Arewacin Najeriya ta amfani da hasken rana. Ministan wuta ya ce za a samar da lantarki da sola.
Gwamnatin tarayya ta fadi lokacin da za a dawo da wutar lantarki a Arewacin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an dauke kwanaki ba wutar lantarki a jihohin Arewa.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun shaidawa gwamnatin tarayya rashin jin dadin yadda matsalar lantarki ta girmama a shiyyar ta hanyar samar da karin layukan wuta.
Sheikh Yusuf Musa Assadus Sunnah ya ba gwamnoni shawara kan yadda za a kawo karshen rashin tsaro na ta'addanci inda ya ce ya kamata a soke yan sa-kai.
Shugabanni a Arewacin Najeriya da suka hada gwamnoni da sarakunan gargajiya sun nuna damuwa kan sabon kudiri da ke gaban Majalisar Tarayya na haraji.
Kwamishinan hadin kai da rage radadin fatara a jihar Taraba, Habu James Philip ya jawo cece-kuce a lokacin wani taro a China bayan katobarar da ya yi a furucinsa.
Arewa
Samu kari