Arewa
Ministan wuta ya buƙaci jihohin Arewa su samar da wuta domin kaucewa shiga duhu. Hakan na cikin shirinTinubu na rage matsalar lantarki a Arewacin Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya yi martani ga gwamnonin Arewa bayan sun fara yaƙar tsarinsa da yake shirin kawowa na karɓar haraji a fadin Najeriya yayin wani taro a Kaduna.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta International human rights commission (IHRC) ta ce yan Arewa sun tafka mummunan asara saboda rashin wuta na kwanaki da dama.
Bayan dawo da wutar lantarki, an wallafa wani faifan bidiyo da mutane ke ihu da aka ce yan jihar Kaduna ne a daren jiya Laraba 30 ga watan Oktoban 2024.
Gwamnatin Tarayya ta yi martani da gwamnoni suka ki amincewa da kudirin rarraba harajin VAT da ke gaban Majalisa inda suka ce zai jefa al'umma cikin kunci.
Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mai bibiyar harkokin gwamnati, Mahdi Shehu ya tona dalilin karuwar rashin cigaba a Arewacin Najeriya.
Yayin taronsu da sarakunan gargajiya, gwamnoni sun fitar da matsaya kan ba sarakunan gargajiya damar ba da gudunmawa a kundin tsarin mulki wurin kawo sauyi.
Wasu jihohin Arewacin Najeriya sun samu hasken wutar lantarki a daren ranar Laraba, 30 ga watan Oktoban 2024. Hasken ya zo ne bayan an dawo da lantarki.
Wani matashi mai suna Paul Gyenger ya zargi gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth da kwarewa wurin neman mata wanda ya wallafa a shafukan sada zumunta.
Arewa
Samu kari