Arewa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya ba al'ummar Fulani da ke kauyen Mera tallafin N10m kwanaki bayan harin da aka kai masu. Gwamna ya hanasu daukar fansa.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Mohammad Abubakar II, ya yiwa tsohon gwamnan Neja martani kan cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin Najeriya.
Yan majalisar dokokin Arewa sun fara sukan kudirin haraji na Bola Ahmed Tinubu da ya aika majalisa. Yan majalisar sun ce kudirin zai cutar da yankin Arewa
Dan majalisar dokokin Najeriya ya ce gwamnoni sun fara barazanar hana tikitin takarar 2027 ga duk dan majalisar da ya amince da kudirin haraji na Bola Tinubu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ikirarin cewa Legas na son ta yiwa Arewacin Najeriya mulkin mallaka, ta hanyar kakaba sarki, karbe mata haraji da kasuwanci.
Gwamnan tin Bauchi karkashin Bala Mohammed ta kashe Naira miliyan 130 wajen daukar nauyin gasar karatun Al-Qur'ani mai girma karo na 39 da ya ke gudana.
Arewa
Samu kari