Anambra
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare kan bayin Allah a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya tare da sace wasu mutum hudu.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar hallaka yan ta'adda a jihohin Anambara, Katsina da Oyo. Ta kwato tarin makamai da kama dan ta'addan da ake nema ruwa a jallo.
Jami’an hukumar FCCPC sun abka babbar kasuwar sayar da abinci ta Oseokwodu da ke garin Onitsha domin gano dalilan da suka sa farashin kayan abinci ya yi kamari.
Amarya yar kimanin shekara 22 a duniya na cikin waɗanda suka rasa rayuwatsu a harin da ƴan bindiga suka kai ranar Litinin, 17 ga watan Yuni, a jihar Anambra.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta yi karin haske kan harin da wasu 'yan bindiga suka kai sakatariyar karamar hukumar Ogbaru da ke jihar a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Anambara, Charles Soludo ya yi kira kan a rage albashin yan siyasa a Najeriya. Ya ce ya kamata a dawo dasu kan mafi karancin albashi.
Tsohon mai binciken kudi na APC na kasa, Sir Paul Chukwuma, ya bayyana cewa zai kayar da Gwamna Charles Soludo idan ya lashe tikitin takarar gwamna na APC a 2025.
Dalibi daya ya mutu, sannan an lalata kadarori da dama a lokacin da gobara ta tashi a makarantar Bishop Crowther Memorial, Awka, babban birnin jihar Anambra.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya sallami dukkan shugabannin kananan hukumomi 21 da ke jihar inda ya ce wa'adinsu ya kare a kan madafun iko.
Anambra
Samu kari