Anambra
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya sallami dukkan shugabannin kananan hukumomi 21 da ke jihar inda ya ce wa'adinsu ya kare a kan madafun iko.
Gwamnatin jihar Anambra ta sha alwashin rufe gidajen mai da ke kara farashi da kuma cakuda mai da wasu abubuwa hade da sauya yanayin lita domin samun riba.
Ɗan Majalisar Wakilai, Dominic Okafor ya musanta zargin da ake yi masa cewa ya nemi na goro daga kamfanin Binance inda ya ce zai dauki matakin shari'a.
Rundunar yan sanda da rundunar sojojin Najeriya sun karyata labarin da ke yawo cewa an khe jami'an sojoji 21 a jihar Anambra, sun ce IPOB ce ke yaɗa farfaganda.
Babbar kotun jihar Anambra ta yankewa tsohon manajan bankin FCMB daurin shekaru 121 a gidan kaso bayan sace N121m na wani kwastoma daga bankin Microfinance.
Tsohon hadimin Dakta Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya caccaki ɗan takarar shugaban kasa, Peter Obi kan rashin tabuka wani abu lokacin da ya ke mulki.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya umarci tono gawar jarumar fina-finai, Abigail Edith Frederick domin yin biki na musamman da kuma binne gawarta cikin gata.
Dan majalisa Uche Harris Okonkwo daga jihar Anambra ya ce dokar kasar nan ta yi umarnin wadanda suka sauya jam'iyya su ajiye mukaminsa kasa da shekara da zaben
Anambra
Samu kari