Anambra
Babban Sufetan yan sanda, Kayode Egbetokun ya shigar da korafi kotu kan Sanata Andy Ubah da wata Hajiya Fatima kan zargin damfarar wani mai suna George Uboh.
A rahoton nan, za ku ji Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya mika bukata ga gaban majalisar wakilan kasar nan kan marigayin dan majalisa, Ifeanyi Ubah.
Majalisar Dattawa ta sadaukar da zamanta na yau Talata 19 ga watan Nuwambar 2024 domin yin bankwana da gawar Sanata Ifeanyi Ubah a birnin Tarayya Abuja.
An samu asarar rayukan jami'an tsaro a jihar Anambra bayan 'yan bindiga sun kaii musu hari. 'Yan bindigan sun kai harin ne a safiyar ranar Litinin.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan IPOB ne masu tilasta dokar zaman gida sun kashe dakarun rundunar AVS huɗu a jihar Anambra ranar Litinin
Wani dan kasuwar hada hadar musayar kudi, Ayuba Tanko ya ce a 2017, gwamnatin Anambra karkashin Obiano ta yi canjin Dala a hannunsa, ya faɗi yadda aka yi.
Yunusa Tanko, shugaban kungiyar 'Obidient' ya tabbatar da cewa Peter Obi zai iya zama shugaban kasa a 2027, yana mai cewa magudi ne ya hana Obi nasara a 2023.
Gwamnatin jihar Anambra ta nesanta kanta da shugaban karamar hukumar da aka cafke a kasar Amurka bisa zargin yin damfara. Ta ce babu ruwanta da shi.
Hukumar FBI ta kama sabon shugaban karamar hukuma a jihar Anambra, Franklin Ikechukwu Nwadialo kan zargin damfarar makudan daloli har $3.3m a Amurka.
Anambra
Samu kari