Aliko Dangote
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron jawo hannun jari da ake shiryawa a kasar Saudi. Kasar Saudi Arabia ta karbi bakuncin manyan ne a makon nan.
Manyan attajirai da yan kasuwa sun garaya Madina domin gudanar da aikin Umrah bayan taron zuba jarin da suka halarta tare shugaba Muhammadu Buhari a Riyadh.
Muhammadu Buhari, shugaban Nigeriayana cikin jerin musulmin duniya 500 mafi karfin fada aji kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama da ke Amman a Jordan ta f
Aliko Dangote, mamallakin kamfanonin Dangote da Rabiu Abdulsamad, shugaban kamfanin BUA, sun samu ribar tsabar kudi jimilla N30.4 biliyan a cikin sa'o'i takwas.
Shugaban kamfanin 'Dangote Group,' Aliko Dangote, ya koma mataki na 117 a jerin masu kuɗin duniya, a cikin wani sabon rahoto da jaridar Bloomberg ta fitar.
Najeriya tana da tarin jama'a masu hannu da shuni da suka samu shuhura da nasibinsu ta hanyar kasuwanci.Ta yuwu hakan ce ta sa jama'a da dama suke ganin kasuwa.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce Aliko Dangote, shugaban kamfanin Dangote ya fi fahimtar 'yan Najeriya fiye da wasu 'yan siyasar kasar nan.
Diyar mai kudin Afrika kuma shahararren dan kasuwan nan na Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, Halima ta birge mabiya shafukan soshiyal midiya da takun rawanta.
Jami'an kwastam sun yi nasarar kame wata motar kamfanin Dangote makare da buhunan haramtacciyar shinkafa 'yar kasar waje. Tuni aka kame buhuna 600 a motar.
Aliko Dangote
Samu kari