Ali Nuhu
Jarumin masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tauraron kwallon kafa, Ahmed Musa. Ya ce Musa ba ubangidansa bane.
Shahararren jarumin nan da masana'antar shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu, wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood, ya bayyana dalilin da yasa ya ki kara aure.
Babban darakta kuma jarumi a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya goyi bayan soke lasisin yan masana'antar da gwamnatin jihar Kano ta yi.
Jarumin fim Ali Nuhu, ya taya daukacin al'ummar kasar Nijar alhinin yanayi da suka riski kansu a ciki na juyin mulki da sojoji suka yi wa gwamnatin Bazoum.
Farfesa Wole Soyinka ya yi kakkausar suka ga mutanen da ke cewa sai mawaki Davido ya nemi afuwa akan bidiyon daya yada wanda ya jawo kace-nace a Arewacin kasar.
Cincirindon matasa da suka taru a gefen titi ne suka cinnawa hoton mawaƙi Davido wuta a Maiduguri. Matasan sun nemi mawaƙin ya fito ta kafafen sadarwa ya ba.
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido akan matakin goge bidiyo da ya yi, ya roki magoya bayansa da su bar maganar ta wuce haka a zauna lafiya.
Mawaki Davido ya goge faifan bidiyo da ya wallafa da ke nuna tsantsan cin zarafi da kuma rashin mutunta addinin Musulunci bayan an yi ta korafi a kan bidiyon.
A wani rubutun da ya yada, Ali Nuhu ya yiwa Davido tofin Allah-tsine game da bidiyon da ya yada na yadda ake wasa da ana tika rawa a masallaci a cikin gari.
Ali Nuhu
Samu kari