Ali Nuhu
Idan ana maganar masana'antar Kannywood toh dole a ambaci sunayen Ali Nuhu, Sani Danja, Yakubu Muhammad da Baballe Hayatu domin sun taka rawa wajen kafuwarta.
Batun Ladin Cima na ci gaba da tayar da kura a masana'antar Kannywood, a yanzu haka jarumi Nuhu Abdullahi ya caccaki Naziru Ahmad kan yiwa lamarin kudin goro.
Shahararren mawakin nan kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka ya gasganta zancen Ladin Cima na kudin da ake biya.
Abdul Saheer ya bada labarin yadda Ali Nuhu ya ga mai tallar awara ta yi bari,ya dauko kudin da yayi aiko ko aljihu bai saka ba ya bata kyauta,yace ta bar kuka.
Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya yada wasu hotunan tuna ranar haihuwar 'yarsa a shafinsa na Instagram. Masoya da dama sun bayyana murnarsu da ganin haka a shafin.
Fitaccen jaruma a masana'antar shirya Fina-finan Hausa wato Kannywood, Ali Nuhu, yace zamani ne ya ɗibi masana'antar, shiyasa suka koma kan manhajar Youtube.
Wata wakar sabon fim din jaruma Toyin Abraham, ‘The Ghost’ ta kayatar da mutane da dama don ‘yan uwanta jarumai sun nuna mata soyayya sosai a kafafen zumunta.
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya wallafa wani kyakkyawan hotonsa tare da yaransa da kuma yaran abokiyar aikinsa Hafsat Idris bayan sun kai masa ziyara.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana irin dabarun da za ta bi wajen maganin talauci. Za a fito da mutane miliyan 100 daga kangin talauci ta tsarin NPower, NHGSFP, GEEP
Ali Nuhu
Samu kari