Akwa Ibom
Rundunar 'yan sanda a jihar Akwa Ibom ta tabbatar da sace basarake, Ogwong A Abang a jihar a daren jiya Asabar 18 ga watan Mayu bayan sun kutsa kai cikin fadarsa.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya umarci tono gawar jarumar fina-finai, Abigail Edith Frederick domin yin biki na musamman da kuma binne gawarta cikin gata.
Wasu bata gari sun yi karfin hali yayin da suka yiwa 'yan sanda a jihar Akwa Ibom lokacin da ƴan sandan suka kama wani mai suna Udo da ake nema ruwa a jallo.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yi alkawarin gina katafaren gida ga iyaƴƙyen wata 'yar bautar kasa ta NYSC, bayan ta karrama mahaifinta da ya dauki nauyinta.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya ce ba zai yi gigin tarar faɗa da shugaban kasa ba saboda shi ne juya akalar kuɗaɗen shigar jihar da yake mulki.
Yayin da ake cikin halin kunci a Najeriya, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya ki amincewa da saka kwai a jerin abincin da za a siyar a farashi mai rahusa.
Dakarun ƴan sanda sun damƙe wata mace da ake zargin ta yi garkuwa da kanta da kuma wasu mutane sama da 50 bisa zargin aikata manyan laifuka a Akwa Ibom.
Kungiyar kwadago ta Najeriya da takwararta ta TUC a jihar Akwa Ibom sun bukaci N850,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.
Wani malamin cocin Dunami a Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom ga tausayawa masu zuwa ibada cocinsa bisa wahalhalu da tsadar rayuwar da aka shiga a ƙasar nan.
Akwa Ibom
Samu kari