
Adam Zango







Kungiyoyin sun karrama A Zango ne biyo bayan tallafin daya baiwa wasu dalibai marayu da gajiyayyu dake makarantar Professors group of schools dake Zaria, ta hanyar biya musu kudin makaranta gaba dayansu.

A jiya ne jarumi Adam Zango, ya ki amsa tayin fitowa a fim din wani furodusa mai suna Yusuf Magarya, lamarin da ya yi matukar daurewa mutane kai. Jarumin ya bayyana hakan ne ta hanyar saka fastar fim din a shafinsa na Instagram...

Bayan abin alkhairin da jarumi Adam A Zango yayi na daukar nauyin dalibai sama da guda dari domin su yi karatu a wata babbar makaranta dake garin Zariya, mutane da dama suna sanya albarka akan irin wannan abin alkhari da jarumin..

Majiyar Legit.ng ta ruwaito akwai lauje cikin nadi game da lamarin, saboda tun farko wannan makaranta ba sunan Professor Ango Abdullahi Group of Schools ba, a da can sunanta kenan, amma daga bisani aka canza mata suna zuwa Profess

Tsohon jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya ware wasu miliyoyin naira domin daukar nauyin karatun wasu dalibai marasa gata. A bisa ga wasu hotuna da rubutu da ya wallafa a shafinsa na Instagram, sun nuna cewa jarumin zai dauki nauy

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na dandalin sada zumuta (Instagram), Zango ya bayyana cewa, "na ji dadin samun damar taimakon masu karamin karfi. Yana daga cikin burin rayuwata na taimaki jama'a, musamman kananan yara, ina ji

A makon jiya ne dai wa'adin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta diba domin tantance masu sana'ar shirya fina-finai a jihar ya cika, lamarin da ya kawo karshen shirin tantance masu sha'awar yin sana'arsu da lasisi daga...

Tsohon fitaccen dan wasan Kannywood kuma mawaki Adam A Zango ya bayyana cewa daga yanzu zai dinga sakin fina-finan sa ne a yanar gizo ma'ana YouTube domin masu kallo su je su kalla a ciki...

Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta dandalin Kannywood, Adam A. Zango, ya yi karin haske dangane da matakin da ya dauka bayan ficewar sa daga masana'antar makonni kadan da suka gabata.
Adam Zango
Samu kari