Abun Bakin Ciki
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wani matashi ma'aikacin hukumar FIRS, Khalid Bichi a Maitama da ke birnin Abuja inda suka bindige shi har lahira nan take.
8|An yi garkuwa da dalibai da dama yayin da 'yan bindiga suka kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence (CUSTEC) da ke garin Osara a Okene, jihar Kogi.
Tsohon ɗan wasan Super Eagles, Tijjani Babangida ya gamu da hatsarin mota a jihar Kaduna inda kaninsa, Ibrahim Babangida ya riga mu gidan gaskiya.
Yayin da matsalar safarar kwayoyi ta addabi kasar Najeriya, Majalisar Dattawa ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu mu'amala da siyar da kwayoyi .
Akalla ma'aikata 200 ne ake fargabar za su rasa aiki a yayin da babban kamfanin kimiya na kasar Amurka, Microsoft, ya fara shirye-shiryen rufe ofishinsa na Najeriya.
A yayin da ake ci gaba da fargabar zama da Tsaka a cikin gida saboda gubarta, mun tattaro maku wasu dabaru shida da za ku yi amfani da su domin korarsu cikin sauki.
Wasu gungun 'yan banga sun yi ajalin wani babban jami'in ɗan sanda, ASP Tapu Godfrey a kauyen Sardauna da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba.
Majalisar Wakilai ta yi martani kan zargin neman cin hanci na makudan kudi har $150m daga Binance a kokarin kawar da matsalar kamfanin a Najeriya.
Yayin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kawo sabuwar dokar cire harajin 0.5% domin tsaron yanar gizo, bankin ya yi karin haske kan wadanda tsarin zai shafa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari