Abun Bakin Ciki
An tafka babban rashi bayan rasuwar babban limamin masallacin Juma'a da ke birnin Jos a jihar Plateau, Sheikh Lawal Adam Abubakar yana da shekaru 80.
Hukumar yaki da cin hanci ta EFCC za ta gurfanr da tsohon Ministan makamashi, Saleh Mamman kan tuhume-tuhume guda 12 da suka saba dokokin kasa har na N33bn.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa Sanata Bala Ibn Na'Allah bayan rasuwar matarsa mai suna Safiya Na'Allah da yammacin jiya Talata.
Dan Majalisar Tarayya mai suna Hon. Musiliu Olaide Akinremi da ke wakiltar mazabar Ibadan ta Arewa a jihar Oyo ya rasu a yau Laraba 10 ga watan Yulin 2024.
Jami'an ƴan sanda sun yi ram da wani dagaci a yankin karamar hukumar Nangere a jihar Yobe bisa zargin yasa an kashe direban motar tarakta a gona.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya jajantawa Ministar kasuwanci da masana'antu, Doris Uzoka-Anite game da rasuwar mahaifiyarta mai suna Victoria Immaculata Uzoka.
Gwamna Umar Bago na jihar Niger ya nuna bacin ransa bayan wani ya yi kokarin yin addu'a a gidan mataimakin gwamnan jihar yayin zaman makokin Zainab Yakubu.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar babban ɗan tsohon gwamnan jihar Oyo, Cif Kolapo Ishola mai suna Kunle Kolapo a yau Laraba 3 ga watan Yulin 2024.
Wani matashi mai suna Ufuoma Umurie ya hallaka mahaifinsa wanda babban Fasto ne mai suna Isaac Umurie yana tsaka da bacci a jihar Delta a yau Laraba.
Abun Bakin Ciki
Samu kari