Abun Bakin Ciki
An shiga jimami bayan mutuwar fitaccen basarake da ake kira Osi Balogun na Ibadanland, Oba Lateef Gbadamosi Adebimpe a jihar Oyo a yau Laraba 24 ga watan Yulin 2024.
Yanzu muke samun labarin rasuwar fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Suleiman Alaƙa. An ce jarumi Suleiman ya rasu ne a yau Litinin, 22 ga Yuli.
Hukumar SEMA a jihar SOkoto ta tabbatar da rasa gidaje 1,664 sakamakon mamakon ruwan sama da ya samar da ambaliyar ruwa a wasu garuruwan dake jihar.
Matashin da ya yi hudubar jefo malamai masu hana zanga-zanga daga minbari mai suna Junaidu Abdullahi ya gamu da matsala bayan jefa shi gidan yari.
Wani fusataccen Fasto a jihar Enugu mai suna Linus Okwu ya zane mambobin cocinsa saboda sun ki share harabar wurin ibadar yadda ya umarce su gaba daya.
Jigon APC a jihar Kaduna, Yusuf Ali ya yi martani kan cin zarafin Abdulmajeed Dan Bilki Kwamanda inda ya bukaci hukumomi su dauki tsatssauran mataki.
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a Rijiyar Zaki, ta sanya ranar 1 ga Agusta domin yanke hukunci kan matashin da ake zargin ya kashe masallata a Kano.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Uba Sani, ta nisanta kanta da bidiyon cin zarafin da aka yi wa Dan Bilki Kwamanda. An zane shi da bulala.
Gwamnatin jihar Borno ta ƙaryata labarin da ake yadawa cewa dan Gwamna Babagana Zulum ya hallaka wani ɗan Indiya a gidan Gala bayan samun hatsaniya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari